22 Yuni 2025 - 09:58
Source: ABNA24
Iran Ta Harba Makamin Mai Linzami Na Khaibar A Karon Farko + Bidiyo 

Jami'an IRGC sun tabbatar da aika makamai masu linzami nau'in Khaibar a safiyar yau cikin makaman da ta harba wuraren Isra'ila.

Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: A guguwar hare-haren Iran ga Isra'ila karo na 20 jami'an tsaron Iran sun harba makamai masu linzami da suka hada da manyan makaman Khaibar zuwa ga wurare masu muhimmanci a Isra'ila.

Your Comment

You are replying to: .
captcha